Bayanai na baya-bayan nan da Cibiyar Kula da Cututtuka ta Amurka ta fitar a ranar 5 ga wata, sun nuna cewa, an samu sabbin mutane 106,537 da aka tabbatar sun kamu da cutar a Amurka a rana ta 4, lamarin da ya haifar da wani sabon karin adadin masu kamuwa da cutar a cikin kwana guda a wata kasa a duniya. . Bayanai sun nuna cewa matsakaicin adadin...
Kara karantawa